Latest
Legit Hausa ta hada rahoto kan matakan da za a bi kafin kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya. Dole majalisa za ta amince da shi sannan shugaban kasa ya sa hannu.
Sarkin Zazzau, Ambassada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bukaci a dauki tsarin yin amfami da tsarin kada kuri'a ta na'ura domin gudanar da zabubbuka a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin gwamnan jihar Kaduna, Muyiwa Adekeye, ya yi martani ga zargin cewa an yi ganawar siyasa da Nasir El-Rufa'i a asibiti.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar cafke wata 'yar kasar Chadi mai safarar miyagun kwayoyi ga 'yan ta'adda.
Dakarun rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Osun sun harbe wasu 'yan bindiga 2 da ake zargi sun yi garkuwa da wani mutum. An kwato bindiga a hannunsu.
A labarin nan, za a ji ccewa Hajiya Naja'atu Bala Muhammad na fuskantar turjiya daga sauran yan jam'iyyarsu ta ADC bayan ta rushe shugabancinta a Kano.
Jam’iyyun siyasa sun tsananta loda sunayen ‘yan takararsu zuwa tsarin INEC kafin wa’adin 11 ga Yuli, yayin da wasu ‘yan takara ke sa ido kan bayanansu.
Asiya El-Rufai matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya baki a shariar da ake yi wa mijinta.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari