Latest
Sanatan ADC ya zama sabon mai tsawatarwa na bangaren marasa rinjaye a Majalisar dattawa bayan ta kwace matsayin PDP a bangaren yan hamayya a Majalisa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin Dr. Goodluck Jonathan a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja. Ganawar ta gudana ne da yammacin ranar Laraba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa jakadan da aka nada zuwa kasar Aljeriya ya rasu. Marigayi Mohammed Mahmud Lele, ya rasu bayan ya yi fama da jinya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta bada umarnin tsare nutane shida da aka gurfanar gabanta kan zargin kitsa juyin mulki, a hannun hukumar tsaro ta DSS.
Karamin Ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya karyata zargin yunƙurin bada cin hanci ga jami’in Amurka, yana mai cewa labarin ƙarya ne mara tushe.
Dakarun sojojin sama na Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kashe su ne baya kai hare-hare ta sama.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum 6 gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja kan tuhume tuhumen da suka shafi zargi kitsa juyin mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kwatanta sulhun Amurka da Iran da ta'addancin ƴan bindiga da ke buƙatar sulhu a Najeriya.
Kotun koli ta bayyana cewa za ta sa ranar da za a sake zama domin yanke hukunci kan rigimar shugabancin ADC tsakanin Sanata David Mark da Nafiu Gombe.
Masu zafi
Samu kari