Latest
A labarin nan, za a ji cewa wa'adin da mayakan Boko Haram suka ba gwamnatin Najeriya bayan sace mutane kusan 416 a yankin Ngoshe na jihar Borno ya kusa cika.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ce shi dan amana ne, kuma ha zai taba cin amanar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadi Buhari ba.
Rundnar sojin Iran ta saki bidiyon yadda wasu sojojinta suka shiga ruwa suka kwace wasu jiragen ruwan da za su wuce ta mashigar Hormuz ba tare da izininsu ba.
Shugaban kasar Turkiyya Raccep Tayyib Erdogan ya ce Kwai babbar barazana a nan gaba idan ba a shawo kan matsalar da ke tsakanin Rasha da Ukraine ba.
Wakilin Trump ya buƙaci FIFA ta maye gurbin Iran da Italiya a gasar cin kofin duniya yau 22 ga Afrilu, 2026, domin gyara alaƙar Amurka da Italiya.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC, da suka hada da shugabannin al'umma sun raka Yusuf Muhammadu Buhari wajen gwamna Radda kan takarar 2027 a Katsina.
A labarin nan, za a ji matakin da Majalisar dattawan Najeriya ta dauka game da hare-haren Boko Haram a sansanonin sojoji da ke jihar Borno a baya-bayan nan.
Gwamnatin shugaba Donald ta kori shugaban rundunar sojin Amurka, John Phelan. An bayyana cewa ya samu sabani da ministan yakin kasar Amurka, Pete Hegseth.
Gwamnatin Jihar Cross River ta killace mutane 10 da suka yi mu'amala da wani ɗan China mai ɗauke da COVID-19, domin dakile yaɗuwar cutar mai kisa.
Masu zafi
Samu kari