Latest
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ziyarci mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima domin taya shi murnar sake zama abokin takarar Tinubu.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Fadar Shugaban Kasa ta ce ci gaba da rike Kashim Shettima a matsayin mataimaki zai kare hadin kan APC, tare da dakile rade-radin siyasa kafin zaben 2027.
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta tabbatat da cewa wasu jami'anta ke rakiyar gawar abokin aikinsu zuwa gida sun fada tarkon 'yan bindiga a jihar Kogi.
Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
An fara samun baraka a tafiyar kungiyar Triple R wanda Dauda Kahutu Rarara ke jagoranta da ke goyon bayan tazarcen Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Ƙasashen Afirka 10 sun kammala fafatawarsu a gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026. Legit Hausa ta yi nazarin yadda kowacce ƙasa ta taka rawar gani, nasarori da kalubale.
Jigon APC a Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi farar dabara da ya dauki Shettima mataimaki a karo na biyu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin tsara manufofin tazarce. Kwamitin ya hada da manyan masu ba da shawara da daraktoci daga sassa daban-daban.
Masu zafi
Samu kari