Latest
Jigon APC a Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi farar dabara da ya dauki Shettima mataimaki a karo na biyu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin tsara manufofin tazarce. Kwamitin ya hada da manyan masu ba da shawara da daraktoci daga sassa daban-daban.
Fitaccen dan wasan tsakiya na kasar Afirka ta Kudu, Jayden Adams ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 25, rundunar yan sanda ta kaddamar da bincike.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Sanata Baba Tela ya mika komai ga Allah SWT, ya ce babu wanda ya isa ya kalubalanci hukucin da Ya yanke a duniya.
An gurfanar da fitaccen dan TikTok, DJ Chicken a kotun Majistare da ke Ogba a Legas kan zargin yi wa Seyi Tinubu barazanar kisa ta kafafen sada zumunta.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya caccaki Bola Ahmed Tinubu bayan ceto dalibai a jihar Oyo.
Sabon Jagoran Addini na Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar mutuwar mahaifinsa, yayin da Donald Trump ya yi gargaɗin mayar da martani mai tsauri.
A labarin nan, za a ji Farfesa Isa Ali Pantami da ke yi waPDP takarar gwamna a jihar Gombe zai san makomarsa bayan kotu ta gama sauraron shari'arsa.
Macizai masu dafi ciki har da Cobra sun fara ciwon mutane bayan ambaliyar ruwa ta koro su daga gonakin da ake kiwonsu a kasar China, an fara aikin ceto.
Masu zafi
Samu kari