Latest
Ana ci gaba da magana kan mutuwar Sanata Lindsey Graham na jam'iyyar Republican a Amurka. A fara zargin ko akwai hannun Rasha a cikin mutuwar sanatan.
Rahotanni sun ce Iran ta wallafa jerin shugabannin kasashen waje 13 da ta ce za a dauki fansa a kansu bayan kashe marigayi Jagoran Koli Ayatollah Ali Khamenei.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Niger, Jonathan Vatsa, ya ce tikitin Musulmi da Musulmi ba zai samu karɓuwa daga Kiristoci ba a zaɓen 2027 mai zuwa.
Hukumar kula da hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi kan ambaliyar ruwa a wasu jihohi 26 na Najeriya. Ta bayar da shawarwari.
Ƙungiyar SERAP ta kai INEC kotu tana neman ta binciki zargin cewa gwamnonin APC sun karkatar da kusan N800bn daga kudaden FAAC domin yakin neman zaben 2027.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna alhininsa kan mutuwar Sanata Lindsey Graham. Sanata Lindsey Graham dai ya bar duniya yana da shekara 71.
Oluwo na Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya nuna bacin ransa kan daganta 'yan bindiga da addinin musulunci. Basaraken ya bayyana cewa babu musulunci a tattare da su.
Sanatan Amurka Lindsey Graham mai shekara 71, daya daga cikin manyan abokan Donald Trump, ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya yar bazata.
Rahotanni sun ce an kashe fitaccen shugaban 'yan bindiga Kachalla Sani Yellow a Anka, amma ana samun sabanin bayanai kan yadda mutuwarsa ta faru.
Masu zafi
Samu kari