Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta kara wa'adin da ta sanya domin dakatar da karbar sunayen 'yan takara zuwa 14 ga Yuli 2026 domin da 'yan siyasa karin lokaci.
Rahoton SARI Global ya nuna cewa mutane 792 sun mutu a hare-haren 'yan bindiga 882 a Najeriya cikin Yunin 2026, yayin da Borno ta kasance jihar da abin ya fi shafa.
Tsagin da Nyesom Wike ke goyon baya a PDP ta tura sunayen Sandy Onor (dan takarar shugaban ƙasa) da Babangida Umaru (mataimakinsa) zuwa shafin takara na INEC.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, shugaban APC na kasa, Jamilu Isiyaku Gwamna da 'yan APC sun je gidan Sanata Bayero Nafada da ke PDP a jihar Gombe.
A wannan labari, za a ji cewa tsohon minista Solomon Dalung ya bayyana cewa a shirye ya ke domin amsar duk wani kudi da za a yi masa tayi na neman ya koma APC.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin kusoshi a jam'iyyar APC ya y watsi da yan takarar da jam'iyyars ta tsayar saboda maganar Muslim Muslim.
Shugaban tsagin ADC, Nafiu Bala ya sanar da sanya sunyen 'yan takarar jam'iyyar ADC a Najeriya. Ya sanya 'yan takarar shugaban kasa, babu Atiku Abubakar
A labarin nan, za a ji jerin kasashen da Jamus ta aminta su shiga kasarta ba tare da biza ba matukar ba za su wuce wasu kayyadajjen lokaci ba na ziyara.ss
A labarin nan, za a ji cewa Barista Bulama Bukarti ya lissafo jerin daliban da aka sace a jihar Borno, har da wadanda aka sace rana daya da na Oyo.
Masu zafi
Samu kari