Latest
Kungiyar NDMG-USA ta yi baranzanar maka yan Majalisar Amurka a kotu kan zargin karya da ta jinginawa Sarkin Musulmi da karamin ministan tsaro, Bello Katawalle.
Rahotanni sun nuna cewa Iran ta shiga tarihin duniya bayan katse intanet na kwanaki 57 ba tare da tsayawa ba, abin da aka bayyana a matsayin mafi tsawo.
Dakarun rundunar sojojin sama ta Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar lalata maboyar 'yan ta'adda.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Aƙalla mutane uku da ake zargi da hannu a kisan basarake a Langtang North da ke Plateau State sun mutu bayan fusatattun matasa sun kama su tare da kona su da wuta.
Jami'an rundunar sojin Najeirya sun kama wani mutumi da ake zargin dan leken asirin kungiyar ta'addancin Boko Haram ne a filin jirgin sama a jihar Yobe.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo zai jagoranci taron 'yan adawa a Najeriya a Ibadan jihar Oyo. Kwankwaso da sauran yan ADC sun isa Ibadan.
A labarin nan, za a ji cewa babban lauya a Femi Falana ya bayyana cewa an karya doka a shari'ar da gwamnati ke yi da sojojin da suka shirya kifar da Tinubu.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
Masu zafi
Samu kari