Latest
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki shugaban hukumar zabe INEC, ya zarge shi da yunkurin ruguza jam'iyyun adawa gabanin zaben 2027.
Hukumar INEC ta bayyana cewa ikirarin tsagin Nafiu Bala na jam'iyyar ADC cewa ya tura sunayen 'yan takara a zaben 2027 mai zuwa ba gaskiya ba ne.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta kula da mashigar Hormuz, yana mai cewa ya kamata ƙasashen da ke amfana da ita su biya kuɗin tsaron hanyar.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta mika korafi ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta yi magana game bayanan da tsagin Nafi'u Bala ya fitar.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta zartar da hukunci kan karar da ke naman hana hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) amincewa da zaben ADC.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban wata makarantar firamare a jihar Oyo tare da neman Naira miliyan 30 a matsayin kudin fansa kafin sakinsa.
Ministan ayyuka, David Umahi ya fito ya yi magana kan mutuwar wata ma'aikaciyar jinya a gidansa. Ya ce iyalan marigayiyar za su shigar da kara a kotu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar NIMC ta tabbata kowane 'dan Najeriya ya yi rijistar lambar dan kasa ta NIN kafin karshen 2026.
Wasu fursunoni sun samu nasarar kammala haddar Al-kur'ani a gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. An ba su kayayyakin tallafi kan kokarin da suka yi.
Masu zafi
Samu kari