Latest
Yakubu Musa da Ja’afar Ja’afar sun tuntubi mijin matar nan domin yi wa bangarorin adalci, ya jero dukkan abin da ya ce ya sani a zargin da ake yi wa Nasa'i Gwadabe.
Lamine Yamal ya ce Spain da Faransa su ne ƙasashe mafi ƙarfi a gasar cin Kofin Duniya, yana mai nuna ƙwarin gwiwar doke Faransa a wasan dab da na ƙarshe.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Gwamnatin Zamfara ta fara ɗaukar sababbin malamai 3,050 domin koyarwa a makarantun firamare da ƙananan sakandare, tare da bayyana sharuddan neman aikin.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027, Atiku Abubakar, ya yi martani kan hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta yanke kan zaben shugabannin jam'iyyar.
Jam'iyyar adawa ta APM ta bayyana cewa 'dan takararta na shugaban kasa, Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ne zai samu nasara a babban zaben 2027.
Rundunar 'yan sandan Najeriya za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC kara gaban kotu. Ana yi masa tuhume-tuhume takwas.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki shugaban hukumar zabe INEC, ya zarge shi da yunkurin ruguza jam'iyyun adawa gabanin zaben 2027.
Hukumar INEC ta bayyana cewa ikirarin tsagin Nafiu Bala na jam'iyyar ADC cewa ya tura sunayen 'yan takara a zaben 2027 mai zuwa ba gaskiya ba ne.
Masu zafi
Samu kari