Latest
A labarin nan za a ji cewa shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana game da yawan hari da wasu ɗaiɗaikun mutane ke kai masa da zummar hallaka shi baki daya.
Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Sakataren LSPHCB ya tabbatar da cewa matakan kariya daga COVID-19 na nan daram a Legas, yayin da ake jiran sabbin alluran rigakafi daga Gwamnatin Tarayya.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Wani mutum mai suna Cole Allen ya kai hari wajen liyafar manema labarai a Washington, inda ya yi niyyar kai farmaki kan jami’an gwamnatin Donald Trump da ke taron.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Masu zafi
Samu kari