Latest
Masu ruwa da tsaki a harkar jiragen sama sun fara gargadi kan tashin farashin man jiragen sama a Najeriya. Ana fargabar hakan zai shafi farashin aikin Hajji.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan farfaɗo da matatun Najeriya da suka shafe shekaru ba sa aiki.
Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Iran ta lalata sansanonin sojin Amurka da jiragen yaki na biliyoyin daloli, yayin da majalisar Amurka ke neman bahasi kan kudaden da gwamnatin Trump ke kashewa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ɗan huce, ta fitar da sababbin buƙatu ga Amurka domin a bude mashigar ruwa ta Hormuz da kawo ƙarshen yaƙin yankin.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nuna cewa bai raba dan kamfai a matsayin tallafi ba. Ya ce ya barranta da matan kuma suma sun nemi gafarar Allah a wani taro a Kano.
Yusuf Tuggar ya danganta rashin tsaro da rikicin filaye tsakanin manoma da makiyaya, inda ya yi alkawarin biyan fansho da gyara tsarin filaye idan ya zama gwamna.
A labarin nan za a ji cewa shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana game da yawan hari da wasu ɗaiɗaikun mutane ke kai masa da zummar hallaka shi baki daya.
Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Masu zafi
Samu kari