Latest
Rahotanni sun nuna cewa jami'an tsaro sun fitar da yan jarida daga harabar babbar kotun tarayya tun kafin fara zama kan wadanda ake zargi da kitsa juyin mulki.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
'Yan Najeriya a Afirka ta Kudu sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kare rayukansu daga hare-haren kyamar baki, yayin da suke yaba wa kasar Ghana.
Manyan 'yan adawar Isra'ila Naftali Bennett da Yair Lapid sun hadu domin kifar da Benjamin Netanyahu a zaben da za a yi a 2026. Sun hada kai sun kayar da shi a baya.
Shugaban karamar hukumar Gwagwalada a Abuja ya ziyarci gidan Sarkin Dawakin Zuba da gobara ta cinwa dukiyar miliyoyin Naira a birnin tarayya Abuja.
A labarin nan, za a ji matasan Borno sun bayyana dalilansu na tara kuɗi domin ya sake neman takarar Sanata a karo na biyar yayin da shekarar 2027 ke kara karatowa.
Al'ummar mazaɓar Fufore da Song a jihar Adamawa sun tara Naira miliyan 22 domin sayawa Hon. Aliyu Wakil Boya fom ɗin takarar majalisar tarayya a 2027.
Masu ruwa da tsaki a harkar jiragen sama sun fara gargadi kan tashin farashin man jiragen sama a Najeriya. Ana fargabar hakan zai shafi farashin aikin Hajji.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan farfaɗo da matatun Najeriya da suka shafe shekaru ba sa aiki.
Masu zafi
Samu kari