Latest
Shugaban Amurka, Donald Trump ya umarci Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu da ya janye sojojin shi daga kasashen Syria da Lebanon a waya da suka yi.
Manyan jami’ar Maryam Abacha sun ce kwantiraginsu da Nasa’i Muhammad Gwadabe ya kare, kuma sun fadi irin zaman da aka yi da shi tare da kira ga hukuma ta yi bincike.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya bukaci a karawa hukumar kudade domin tunkarar zabubbukan da ke tafe.
Fitaccen mawaki a Najeriya, Davido, ya bayyana cewa yana kashe tsakanin dala 200,000 zuwa 300,000 a kowane wata wajen tafiyar da rayuwarsa da aikinsa.
An ceto dalibai da malaman da 'yan ta'adda suka sace a jihar Oyo. Wasu jami'an tsaro sun rasa rayukansu yayin aikin ceto daliban da aka gudanar a cikin daji.
Kamfanin Amurka da ke da alaka da Atiku Abubakar ya sanar da cewa zai fadawa jami'an gwamnatin Donald Trump cewa Bola Tinubu ya kama wanda ya kafa ma'aikatar bogi
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya tuna wa mutanen Kudu yadda Arewa ta rika taimakonsu gabani da bayan yakin basasa a Najeriya.
Gwamnatin jihar Kebbi za ta gudanar da ɗaurin aure na bai ɗaya ga ma’aurata 300, tare da biyan sadaki, kayan ɗaki da kayan abinci domin tallafa musu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a jihar Kogi. Maharan sun kutsa cikin wata makaranta inda suka yi awon gaba da dalibai masu rubuta jarabawa.
Masu zafi
Samu kari