Latest
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce FBI na ɓata lokaci idan tana binciken jita-jitar da ke cewa akwai wani shiri a bayan rasuwar Sanata Lindsey Graham.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga ya yi magana game da yadda ya rasa takara duk da biyayya da ya rika yi wa tsarin Kwankwasiyya.
Sanata Rufa'i Sani Hanga ya gana da shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara kokarin raba hanga da Rabiu Musa Kwankwaso
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sauya matsaya kan kakaba haraji a mashigar ruwa ta Hormuz. Ya bayyana cewa zai ci gaba da killace tashoshin Iran.
Magoya bayan tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Maitama Tuggar, sun yi watsi da ikirarin bayyana Mohammed Abdullahi Abubakar a matsayin ɗan takarar APC na 2027.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta tabbatar da cewa za ta amince da Atiku Abubakar da saura 'yan ADC da suka tsaya takara a zaben 2027 bayan hukuncin kotu.
A labarin nan, za a ji cewa kalaman Sanata Rufa'i Hanga na cewa an so ba wa Mustapha Rabi'u Musasun jawo zazzafan martanin daga jam'iyyar adawa ta NDC.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
Sanatan Kano ya sace guiwar Rabiu Kwankwaso, ya ce Peter Obi ba zai ci zabe ba. Rufai Hanga ya yi ikirarin Obi bai da kuri’u kuma an karya Kwankwaso a Kano.
Masu zafi
Samu kari