Latest
A labarin nan, za a ji cewa an ci gaba da shari'ar Umar Auwalu wanda ya bayyana dalilinsa na lashe kanwar mahaifinsa, wato Fatima Abubakar da dukkanin yaranta.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APGA ta bayyana cewa ba ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa ba a 2027 saboda ta amince da mara wa Shugaba Bola Tinubu baya don ya nemi tazarce.
Jam'iyyar ADC a Najeriya ta bukaci a gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila a gidan Ministan Ayyuka, David Umahi, tare da neman gaskiya.
Hukumar PSC ta saki sunayen sababbin kuratan yan sanda 50,000 da aka dauka aiki, ta umarci su fara duba sakamakon jarabwa daga daren Alhamis, 16 ga Yulin 2026.
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da matukin jirgin saman da ya sauka a kan titi a jihar Delta, ta kwace lasisin aiki.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yabawa Bola Tinubu kan jajircewarsa wajen daukar matakai masu tsauri domin sauya tattalin arzikin Najeriya.
Ana fargabar guguwa da tsawa kafin wasan Ingila da Argentina a gasar Kofin Duniya ta 2026, amma jami'an filin sun tabbatar da cewa wasan zai gudana.
Masu zafi
Samu kari