Latest
Gwamnatin Iran ta yi Allah wadai da hare haren da Amurka ta kai yankin Asibitin Kwararru na Baghaei da ke kudancin kasar, ta bayyan shi a matsayin ta'sa.
Femi Gbajabiamila, wanda shi ne shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, ya shigar da kara a kotun Abuja kan Adeniyi Adeyemi bisa zargin bata masa suna.
Wasu ɓarayi sun kai hari tare da yunƙurin shiga gidan tauraron Spain, Lamine Yamal, bayan nasarar da ƙasarsa ta samu kan Faransa. 'Yan sanda sun fara bincike.
Sule Lamido ya ce tun da matasa sun ce ba su son tsoho, babu abin da ya hada shi da neman shugabancin Najeriya. tsohon gwamnan na Jigawa ya ja-kunnen matasa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya ce rashin ingantacciyar akidar jam'iyyu ne ke haddasa yawaitar sauya sheƙar ƴan siyasa a Najeriya.
Wata babbar kotun tarayya ta yanke hukunci a bukatar da hukumar EFCC ta shigar kan kadarorin Aisha Achimugu. Kotu ta bayar da umarnin a kwace su.
Babbar kotun Abuja ta yanke hukuncin cewa kafa rassan jam'iyyar siyasar Najeriya a kasashen ketare ya saba wa doka, kuma za a iya hukunta wanda ya yi.
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Majalisar wakilan Amurka ta fara nazari kan wani kuduri da ke naman dakatar da duk wani tallafi da ksar ke bai wa Najeriya har sai tsafo ya inganta.
Masu zafi
Samu kari