Latest
Gwamna Babagana Zulum ya ce Arewa za ta mara wa Tinubu baya a 2027 bisa fahimtar cewa bayan wa’adinsa mulki zai koma Arewa domin tabbatar da tsarin juyin mulki.
Matashin dan siyasa, Olalekan Ajagungbade, wanda ya kasance makusancin Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya rasa rayuwarsa bayan an harbe shi.
Bam da ake zargin jirgin Sojin Saman Najeriya ya jefa ya kashe ’yan kungiyar sa-kai bakwai tare da jikkata wasu takwas a Shiroro, Neja da ke yankin Arewa ta Tsakiya.
Meta Description: Hon. Khamisu Ahmad Mailantarki ya zargi Isa Ali Pantami da rashin adalci, yana mai cewa ya fi shi gogewa a siyasar Gombe da takarar gwamna.
Manyan 'yan takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe sun yi magana kan dukiyoyinsu. Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi sun bayyana inda kudinsu suka fito.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kare Sanata Shehu Buba Umar zargin da ake yi masa na alaka da ta'addanci inda ya ce yaba masa kan kokarin da yake yi.
Gwamnonin Arewa sun gana da matan Ulama daga jihohi 19 da Abuja, inda Uba Sani ya bayyana goyon bayan Tinubu a 2027 da ribar NELFUND da TVET ga yankin Arewa.
Dan takarar AAC, Omoyele Sowore, ya yi alkawarin kafa mafi ƙarancin albashi na N500,000 duk wata da samar da wutar lantarki sa’o’i 24 idan ya ci zaɓen 2027
Wasu matasa sun kashe Ordue Ikye mai shekaru 80 a Benue bisa zargin maita, yayin da AfAW ta bukaci binciken ’yan sanda kan lamarin hukunta wadanda suka aikata.
Masu zafi
Samu kari