Latest
Kwamishinan Wutar Lantarki na jihar Cross River, Dakta Eka Williams, ya rasu a Abuja, lamarin da ya jefa iyalansa da al’ummar Akparabong cikin jimami.
An binne tsohon shugaban PDP na ƙasa, Bamanga Tukur, a Yola bayan rasuwarsa yana da shekaru 91, yayin da Tinubu da manyan jami’ai suka yi masa jimami.
Rundunar sojojin Najeriya ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun yi garkuwa da malaman addinin musulunci a gidan sanata Abdulazee Yari.
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki Atiku Abubakar kan tallafin matatun mai, tana cewa tsarin ya gaza a lokacin da yake mataimakin shugaban ƙasa a ƙasar.
Farashin man fetur ya kai N1,430 a wasu gidajen mai a Abuja yayin da karin farashin Dangote da rikicin Mashigar Hormuz ke kara tsadar mai da sufuri.
Kungiyar HURIWA ta bukaci Gwamnan Benue Hyacinth Alia ya yi murabus, tare da rokon Tinubu ya karfafa tsaro bayan sabon hari da ya kashe mutane 11.
Jigon APC, Denge Josef Onoh ya bukaci Wike ya shiga APC ko ya janye, yana gargadin cewa Rainbow Coalition na iya raunana jam’iyyar gabanin zaben 2027.
Kungiyar SERAP ta bai wa hukumar INEC wa’adin kwana bakwai ta yi bayani kan yadda aka kashe sama da Naira biliyan 126 da aka ware wa harkokin zaɓe.
Ƙungiyar ’yan siyasar kabilar Igbo a jihohin Arewa 19 da Abuja ta amince da Shugaba Bola Tinubu a 2027, tare da alkawarin samo masa ƙuri’u miliyan biyu.
Masu zafi
Samu kari