Latest
Rundunar 'yan sandan Sokoto ta ce ta kwato dabbobi 689 daga hannun barayi, tare da kubutar da mutum takwas da aka sace cikin hare-haren 'yan bindiga.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya ce Mary Habila ta kira saurayinta kafin rasuwarta tana korafin zubar jini daga hanci, inda ta roƙe shi kada ya katse wayar.
Shugaba Bola Tinubu ya mika wa Kashim Shettima, takardar da ta tabbatar da tsayar da shi takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe karkashin APC.
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na ADC, Rotimi Amaechi, ya rasa mahaifiyarsa Mary Amaechi wadda ta rasu tana da shekara 89.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa Mary Habila kamar diya take a wurinsa, ya ba da shawarar a yi wa gawarta gwajin likitoci kafin a birne ta.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta yanke hukunci kan karar da lauya, Abba Hikima, ya shigar da hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC).
A labarin nan, za a ji cewa wani jigo a jam'iyyar APC ya bayyana cewa akwai riba mai gwabi idan Amurka ta rungumi Najeriya domin shiga kasuwar Afrika.
Wasu hatsabiban 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a kauyukan jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun sace 'yan gudun hijira da dabbobi masu yawa.
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Masu zafi
Samu kari