Latest
Firaministan Malaysia, Anwar Ibrahim, ya ce duk wani ɗan Isra'ila da aka gano yana cikin ƙasar za a kore shi nan take saboda Malaysia ba ta amince da Isra'ila ba.
Ana ci gaba da maganganu kan mutuwar ma'aikaciyar jinya, Mary Habila, a gidan Ministan ayyuk, David Umahi. Iyayenta sun ce ba su son a binciki gawarta.
A labarin nan, za a ji cewa wan gano wasu jihohi da ke ci gaba da adana kudin kananan hukumomi a asusun hadin gwiwa da jiha duk da hukuncin kotiu.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin rage talauci a Najeriya da za a kashe dala biliyan 3.05. Ministoci sun fadi yadda za a ba da tallafin.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya mayarda Rekna na Bashar kan kujerarsa. Gwamnan ya mayar da babban basaraken kan kujerarsa ne bayan dakatar da shi.
An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
Hukumar zaben Najeriya ta bayyana shirinta na gwada na'urorin da take aiki da su kafin zaben 2027 da kuma yin zaben gwaji domin tabbatar da komai ya tafi da kyau.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun cafke mai ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, Adeniyi Adeyemi. 'Yan sanda na ci gaba da yi masa tambayoyi.
Daya daga cikin dattawan Arewa, Dr Usman Bugaje ya bayyana cewa idan aka yi abubuwa 3 za a iya habaka Arewa a cikin shekara akalla 7 zuwa 5 a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari