Latest
Wata kungiya mai suna Arewa Women Forum for Justice and Good Governance ta mika koke ga Majalisar Dinkin Duniya kan mutuwar ma'aikaciyar jinya, Mary Habila.
Gwamnatin Yobe ta amince da kashe Naira miliyan 460.83 domin tallafa wa mata masu ƙananan sana'o'i, musamman masu soya ƙosai, da kayayyakin aikin sana'a.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da fara biyan matasa masu yi wa kasa hidima watau (NYSC), alawus na N10,000 duk wata don rage masu radadi.
Manyan 'yan siyasa kamar Kabiru Marafa, Aisha Dahiru Binani da Babachir David Lawal duk sun bar ADC bayan an fara tafiya da su. Daga baya suka zabi su canza gida.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa NNPCL na fuskantar manya-manyan zarge-zarge da suka danganci kudi wanda yawansu ya tasamma biliiyoyin Naira.
A labarin nan, za a ji cewa ministan kimiyya da fasaha Farfesa Turner Timinipre Isoun wanda ya yi aiki da gwamnatin Olusegun Obasanjo ya koma gidan gaskiya.
Al'ummomin Rigasa da Afaka a Kaduna sun fara matakan neman ƙirƙirar ƙaramar hukumar Rigasa, inda aka tsara Sabon Afaka ya zama hedikwata idan aka amince.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kungiyar kasashen Musulmi ta MWL ta yi Allah wadai da hare-haren da Iran ke kaiwa zuwa kasashen Gabas ta Tsakiya kamar Qatar, Kuwait, Jordan da sauransu.
Masu zafi
Samu kari