Latest
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum uku a kotun tarayya kan zargin hannu a sace dalibai da malamai a Oriire, Oyo, tare da tuhumarsu da laifukan ta'addanci.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar zartarwa kan kadarorin zamani, tare da kafa majalisa domin daidaita dokoki da kare 'yan Najeriya daga damfara.
Wata fitacciyar mai amfani da TikTok a Ghana, Camilla Alhassan, ta samu hukuncin ɗaurin shekara guda saboda yaɗa labaran ƙarya kan Shugaba John Mahama.
Jigon ADC a Katsina, Dr Mustapha Inuwa, ya ce gwamnonin APC uku sun ziyarce shi ne domin neman auren diyarsa a madadin Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima.
Iyalan Mary Habila sun bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda ya sa a ba su gawar diyarsu domin jana'iza, sun ki amincewa da gwajin gawa saboda dalilan addini da al'ada.
'Yan bindiga sun kai hari gidan Daraktan Ma'aikata na karamar hukumar Ngaski, Alhaji Nasiru Muhammed, a Yauri, inda suka harbe shi har lahira da daren ranar Alhamis
Rundunar 'yan sandan Katsina ta kama wani da ake zargi da kai wa 'yan bindiga miyagun kwayoyi a Funtua, inda ta kwato kwayoyin D5 guda 500 yayin samame.
Jam'iyyar ADC ta bukaci Majalisar Tarayya ta binciki ko Shugaba Bola Tinubu na da cikakkiyar lafiya da ikon gudanar da mulkin Najeriya bisa kundin tsarin mulki.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya gode wa Shugaba Bola Tinubu kan sake tsayar da Kashim Shettima takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari