Latest
Labarin nan yana magana ne a kan rubutun Asia El-Rufai game da tsare tsohon Gwamnan Kaduna da aka yi na tsawon kwanaki 150 ba tare da an yanke masa hukunci ba.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamnan Kebbi na ADC, kwanaki bayan hukuncin kotu kan kadarori 48.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore ya yi alwashin sauya sunayen hanyoyi, ma'aikatu da sauran kadarorin gwamnati da aka sanya wa Bola Tinubu.
Shahararriyar mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage, ta bayyana gaskiyar da ke tattare da yaduwar bidiyon ta na sirri da ya faru a baya lokacin suna kwanciyar aure a gado.
Fitaccen masanin Musulunci a Amurka, Farfesa John Esposito, ya rasu yana da shekaru 86 bayan kwashe shekaru yana kare Musulunci da yaki da kyamar addini.
Mataimakin shugaban kasar AMurka, JD vance ya zargi Isra'ila da kawo cikas ga tattaunawa da ake da Iran domin hana shawo kan yakin da ake a Gabas ta Tsakiya.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon ministan kimiyya da fasaha, Farfesa Turner Isoun, yana yabawa gudummawarsa ga Najeriya.
Akalla mutum 13 sun rasa rayukansu a hare-haren da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai wasu kauyuka uku a karamar hukumar Sabon Birni da ke Jihar Sokoto.
Amurka ta sauya dokar bizar dalibai, baki da 'yan jarida, inda ta kayyade zaman su zuwa iyakar shekaru hudu tare da sabbin sharuddan tsawaita zama.
Masu zafi
Samu kari