Latest
Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Sheikh Alhaji Ali ya ce da su zabi ‘dan Izala gara su zabi kirista ko arne, ya ja kunne. Malamin darikar Tijjaniya ya fifita zaben kirista a kan ‘dan Izala.
Hon. Fahad Muhammad Adamu Dankabo ya yi maraba da Sadeeq Garo bayan sauya shekarsa zuwa APC, yana mai yabawa matashin tare da nuna goyon baya ga Gwamna Abba Yusuf.
Ana shirin gyaran kundin tsarin mulki domin kara kujeru 49 a Majalisar Dokoki ta Kasa da za a ware wa mata, idan kudirin ya samu amincewa kafin zaben 2027.
Dan gwagwarmayar Indiya Sonam Wangchuk ya kwashe kwanaki 20 yana yajin cin abinci, kafin 'yan sanda su kai shi asibiti saboda tabarbarewar lafiyarsa.
Ana fargabar fiye da 'yan gudun hijirar Rohingya 500 sun mutu bayan jiragen ruwa biyu sun bace a teku daga Myanmar zuwa Malaysia yayin da suke tafiya.
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma, ya ce gyare-gyaren tattalin arzikin Bola Tinubu tun daga ranar rantsuwa su ne babban abin yakin neman zaben APC na wa'adi na biyu.
Amurka ta sanya ƙasashe 23 cikin masu hadari ciki har da ƙasashe 11 na Afirka, yayin da Najeriya ta ci gaba da kasancewa a mataki na uku saboda matsalolin tsaro.
Daniel Bwala ya ce dakarun Najeriya sun kama wasu 'yan kasashen waje da ake zargi da hannu wajen haddasa rashin tsaro, amma gwamnati ta boye sunayen kasashensu.
Masu zafi
Samu kari