Latest
Kuwait da Bahrain sun ce suna tunkarar hare-haren sama na Iran, yayin da aka ji karar siren gargadi a kasashen biyu bayan Tehran ta kara kai hare-hare.
Dakarun IRGC sun ce sun harbo jirgin leken asirin MQ-9 Reaper na Amurka a Ahvaz, yayin da Iran ke ikirarin lalata sama da jiragen Amurka 150 tun bayan barkewar yaki.
Ga tashoshin talabijin da manhajojin intanet da za su watsa wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya 2026 tsakanin Sifaniya da Argentina domin amfanin 'yan Najeriya.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Peter Obi ya bayyana dalilin zaɓar Rabiu Kwankwaso a matsayin abokin takararsa na NDC a 2027, yana mai cewa ilimi da yaƙi da talauci ne suka haɗa su.
Kungiyar OAIC ta bukaci Tinubu ya yi watsi da kudirin FRSC da ke hukunta wa'azi a motocin haya, tana cewa ya saba da 'yancin addini da kundin tsarin mulki.
Sojojin Operation Hadin Kai sun dakile yunkurin sace dalibai da ake zargin 'yan ta'addan ISWAP ne suka kai makarantar FGGC Monguno, tare da ceto dalibai 46.
Shugaba Donald Trump ya bayyana mutuwar sojojin Amurka biyu a Jordan a matsayin abin bakin ciki, yayin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare kan Iran.
Rikicin shari'a ya kara tayar da hankali a ADC da NDC yayin da jam'iyyun ke tabbatar da cewa za su shiga zaben shugaban kasa na 2027 duk da kalubalen kotu.
Masu zafi
Samu kari