Latest
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta fara alfahari da wasu daga cikin ayyukan Bola Ahmed Tinubu gabanin babban zaben 2027 da ke zuwa.
ADC ta ce tikitin Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi zai kayar da Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaɓen 2027, tana mai danganta hakan da wahalar rayuwa a Najeriya.
ICPC ta shigar da shari'a a gaban Kotu a ranar Juma'a a kan likitan tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, Farfesa Bello Abubakar. ana zarginsa da kawo takardun bogi.
Tafiyar siyasar Sanata Bayero Nafada daga ƙananan hukumomi 11 na Gombe ya mara wa Pantami baya, yana mai ƙin bin tsohon jagoran zuwa APC bayan ficewarsa daga PDP.
Mutane uku sun ji rauni sakamakon girgizar kasa mai maki 5.7 da ta afkawa jihar Kermanshah a yammacin kasar Iran a ranar Litinin bayan wacce aka yi a baya.
A labarin nan za a ji cewa shugabanni a APC da suka hada da Sanata Barau I Jibrin da Farfesa Nentawe Yilwatda sun zauna da Sanata Rufai Hanga na NDC.
Jam'iyyun PDP da APC sun fara dora sunayen 'yan takararsu na gwamna da majalisar jiha a shafin INEC don zaben 2027 an fadi sunayen 'yan takarar APC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana matsayar Obi da Kwankwaso a siyasar Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa sabon matakin da matatar mai ta Dangote na sayar da man fetur da Dala ya fara firgita yan kasuwar man fetur a aNajeriya.
Masu zafi
Samu kari