Latest
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta tabbatar da zargin da aka yi na cewa na bar almakashi a cikin wata mata, Aishatu Umar da aka yi wa tiyata a asibiti.
Walid Regragui ya bayyana fargabarsa kan Osimhen da Lookman, yayin da yake murnar rashin Ndidi a wasan Najeriya da Morocco na Semi-final a daren yau Laraba.
Na kusa da Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai gana da tsohon gwamnan domin share fagen sauya sheƙa zuwa APC nan ba da jimawa ba.
ICPC ta gurfanar da Amadu Sule, wani makusancin El-Rufai, kan zargin safarar N311bn; za a saurari batun belinsa a ranar 15 ga Janairu, 2026, a babbar kotu, Kaduna.
Matasa na cigaba da zanga-zanga a Minneapolis na jihar Minnesota. Masu zanga-zanga na arangama da jami'an tsaro yayin da Trump ke barazana ga kasar Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta dauki wani kamfanin Amurka da ya ƙware wajen kamun ƙafa da gwamnati domin aika sako ga Donald Trump kan kare kiristoci.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alhini da mutuwar tsohuwar Uwargidan Jihar Ogun, Chief Lucia Onabanjo, yana mika ta’aziyya ga gwamnati da iyalanta.
Morocco za ta rasa Azzedine Ounahi babban dan wasan tsakiyarta, yayin da Najeriya za ta rasa Wilfred Ndidi a wasan semi-final na AFCON ranar 14 ga Janairu, 2026.
Mijin matar da aka bar almakashi a cikinta bayan tiyata a asibitin Abubakar Imam Urology Centre a Kano ya bayyana azabar da ta sha kafin a gano almakashin.
Masu zafi
Samu kari