Latest
Bayan Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ta yi gargadi, Ƙungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) da al’ummar Musulmi sun ɗauki matakan hana yiwuwar kai hare-hare.
An fitar da jerin wayoyin Android 5 da za su iya gogayya da iPhone 18 Pro ta shekarar 2026, ciki har da Samsung, Google, Xiaomi, OnePlus da Vivo.
Jakadan Najeriya a Mexico mai jiran gado, Reno Omokri ya tabbatar cewa Hukumar FBI ta taɓa gudanar da bincike kan wasu masu alaƙa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya buƙaci ƴan Arewa da su goyi bayan wa'adi na biyu na Shugaba Tinubu domin tabbatar da adalci da haɗin kan ƙasa.
Rikicin cikin gida na jam'iyyar ADC a Jihar Adamawa ya karu. An rantsar da ciyaman na uku, a gefe guda kuma mataimakin sakataren jam’iyyar na kasa ya murabus.
Sama da manyan malamai 600 daga jami’o’in gwamnati a Arewacin Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga sake zaɓar Shugaba Bola Tinubu a 2027 da ake tunkara.
An barke da zanga-zanga a Siriya saboda karin farashin fetur da kashi 40, yayin da mutane suka rufe hanyoyi bayan matakin gwamnati na kara kudin makamashi.
Maida tallafin fetur zai ci amfanin Najeriya naira tiriliyan 20 duk shekara, lamarin da zai kara jefa kasar a bashin kudi da matsalar tattalin arziki mai tsanani.
’Yan bindiga sun sace limaman Juma’a 6 a Zamfara, an fadi sunayensu yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da neman su bayan sa’o’i 48 ba ji ta bakin 'yan bindiga ba.
Masu zafi
Samu kari