Latest
Lionel Messi ya yi magana bayan Argentina ta sha kashi a hannun Spain a wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2026, yana bayyana raɗadin rashin nasarar.
An kai hari kan tankar mai a Hormuz wanda ya sa ma'aikata guduwa, yayin da Iran ta yi ikirarin cewa jiragen mai biyu sun kama da wuta sakamakon fashe-fashe a ruwa.
Shugaban Nicaragua Daniel Ortega ya sanar da soke gudanar da zaɓe a ƙasar baki ɗaya, matakin da masana da 'yan adawa suka ƙwatanta da tabbatar da mulkin kama-karya.
Mohammed Manu Malala ya janye burinsa na neman gwamnan Gombe, ya kuma bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar PDP, Isa Ali Ibrahim Pantami, a zaɓen 2027
Faransa ta fusata kan zargin cin zarafin ma'aikatan jakadancinta a Iran, yayin da rundunar IRGC ta Iran ke da'awar kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojin Amurka.
EFCC ta musanta binciken Shugabar NIS, Kemi Nandap, kan zargin karɓar kuɗaɗen biza ba bisa ƙa’ida ba, tare da tabbatar da cewa ana binciken wasu jami’ai.
CBN ya buɗe asusun dala da fam ga hukumar PFIPC da ake zargin ta bogi ce, tana mai cewa ba a taɓa amfani da asusun ba, lamarin da ya saɓa da bayanin Akanta Janar.
Shugaban APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya kai ziyarar Sanata Kabiru Gaya a Kano domin tattauna haɗin kai, yayin da babu wata sanarwa da ke nuna Gaya zai koma APC.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnatin Tarayya ta fusata bayan rahoton cewa 'yan ta'adda sun kai hari makarantar mata da ke jihar Borno, ta yi bayani.
Masu zafi
Samu kari