Latest
Hadimin gwamnan Kano, Sunusi Bature, ya zargi Buba Galadima da haddasa koma bayan siyasar Rabiu Kwankwaso tare da bayyana dalilansa gabanin zaben 2027.
Ministan kuɗin Isra’ila, Bezalel Smotrich, ya ce yaƙin Amurka da Iran ya fi amfani ga Isra’ila, yana mai cewa ƙasar ba za ta shiga yaƙin kai tsaye ba.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin jam'iyyar NDC a shiyyar Arewa maso Yamma sun hallara a babban birnin tarayya Abuja don duba muhimman batutuwa.
Ɗan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami ya ce ya shiga takarar gwamnan Gombe a 2027 ne saboda kawo gyara kan lalacewan abubuwa.
Tsohon jami’in DSS Dennis Amachree ya bayyana sabon bayani kan mutuwar Sani Abacha, yana cewa tsohon shugaban mulkin soja ya rasu ne yayin wata alaƙa ta sirri.
Wani matashin ɗan siyasa daga Bauchi, Malan Dan Malan, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikakken Musulmi ne kuma mahaddacin Alƙur'ani ne.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da shirinsa na kawar da talauci daga fadin Najeriya da manufofinsa.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta bayyana cewa shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya amsa gayyatar da ta yi masa.
Hukumar NUPRC ta buɗe fagen takara don ba da lasisin hakar mai da iskar gas a Nijeriya! Kamfanoni da dama na gaba-da-gaba don samun tubalan mai guda 50
Masu zafi
Samu kari