Latest
Sanata Tahir Monguno ya kalubalanci gwamnatin Bola Tinubu kan jinkirin kasafin kudin 2025 ya ce babban laifi ne da ke iya kaiwa ga tsige shugaban kasa.
Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya bayyana cewa basussukan Najeriya ba su kai N80trn da ake fadi ba, inda ya zargi yawan lissafi da sake fasalin kudi da haifar da hakan.
Hukumar NIHSA ta gargadi Kaduna da jihohi 16 kan yiwuwar ambaliya daga 21 zuwa 27 ga Yulin 2026 tare da bukatar daukar matakan kariya cikin gaggawa.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Majalisar Wakilai ta gayyaci Nuhu Ribadu tare da bukatar Bianca Odumegwu-Ojukwu ta bayyana kan badakalar hukumar bogi ta PFIPC da ake kan bincike.
Fahad Dankabo ya bukaci matasa su rungumi sabon salon siyasa a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da siyasa za ta yi wa al'umma hidima ba wai a bautawa siyasa ba.
Jam'iyyar ADC ta Adamawa ta musanta rahoton maye gurbin Injiniya Umar Suleiman, tana mai cewa shi ne halastaccen ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a 2027.
Ministan tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yi magana kan batun cewa ya yi murabus daga mukaminsa. Ya bayyana mutanen da ke fadin hakan.
Sanata Kabiru Gaya ya amince da komawa APC bayan ganawa da shugaban jam'iyyar, Nentawe Yilwatda, bayan rahoton rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu a NDC.
Masu zafi
Samu kari