Latest
Gwamnatin tarayya ta buɗe tsarin neman bashin komfuta da wayoyi ga 'yan Najeriya ta CREDICORP da Ma'aikatar Sadarwa. Koyi hanyoyin cika fom da waɗanda suka cancanta.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce ayyukan, ƙarfin hali da hangen nesan Tinubu sun sa ba za a kwatanta shi da sauran masu neman shugabancin Najeriya a 2027 ba.
Gwamna Abdullahi Sule ya ce yana addu'ar Najeriya ta samu tikitin Kirista da Kirista mai nasara, yana kare tsarin APC da kuma bayyana matsayinsa kan kundin mulki.
Kungiyar ECOWAS ta sake tabbatar da ƙaddamar da kuɗin ECO a shekarar 2027, tare da jaddada haɗin kan tattalin arziki da tsaro a yankin Yammacin Afirka.
Zohran Mamdani ya amince ba shi da ikon kama Netanyahu a birnin New York, yana mai cewa gwamnatin tarayya ce kawai za ta iya aiwatar da sammacin ICC.
Yara 'yan uwa biyu sun mutu bayan ambaliya ta kwashe su a Janbago, yayin da iyaye da mazauna yankin suka roki gwamnatin jihar Katsina ta dauki mataki.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta sanar da 'yan Najeriya kayan da za ta sanya idan har mijinta ya sake samun mulki a karo na biyu.
A labarin nan, za a ji irin martanin da masoya Bola Tinubu su ka yi wa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso game da cewa tikitin Muslim-Muslim matsala ce.
NSCDC ta gano wata jami'ar bogi a Legas, ta ceto matasa 106 tare da kama wanda ake zargi da yaudarar matasa da alkawarin karatu a jami'ar ƙasashen waje.
Masu zafi
Samu kari