Latest
Trump ya sake yi wa Iran barazana, yana cewa Amurka za ta lalata gada ko tashar wutar lantarki duk lokacin da Iran ta kai hari kan jirgi a mashigar Hormuz.
Spain na iya rasa kaso mai tsoka daga kyautar lashe Kofin Duniya na FIFA 2026 saboda harajin Amurka, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce da martani daga masana.
Shugaba Donald Trump zai halarci karɓar gawarwakin sojojin kasar Amurka huɗu da aka kashe a Jordan da Iraq yayin da rikicin Iran ke ci gaba da ƙamari.
An tabbatar da rasuwar Sarkin Gorondo, Alhaji Lamaran Muhammad Gidado, kwanaki shida bayan naɗinsa, yayin da aka sanar da lokacin gudanar da jana'izarsa.
’Yan bindiga da ake zargin ’yan ƙungiyar asiri ne sun kashe kwamandan OSPAC na Omoku da wasu mata uku a wani hari a jihar Rivers da ke yankin Kudu maso Kudu.
Atiku Abubakar ya ce saɓanin bayanan OAGF da CBN kan asusun hukumar PFIPC ya jefa gwamnatin Bola Tinubu cikin babbar matsalar amincewa da gaskiya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Lebanon ya jero wadansu kasashen Afrika 13 da aka amince wa yan kasar su kai ziyarar bude ido kafin su yi biza.
Ƙungiyar North Central Agenda ta goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, yayin da ta ce ayyukan gwamnati da sauye-sauye sun amfanar Arewa ta Tsakiya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kafa sabon sansanin sojoji a Kwara domin karfafa yaki da ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ke addabar jihar.
Masu zafi
Samu kari