Latest
A labarin nan, za a ji cewa Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samar da kwamiti mai karfi da zai sanya kafar wando daya da dukkanin masu daba da shaye-shaye a Kano.
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana abubuwan da jihar ke da su wanda ya sa ta shirya tsaf domin kafa yan sandan jihohi domin rage aikata laifi.
Matatar Dangote ta koma sayar da fetur da naira bayan dakatar da tsarin dala, tare da ƙara farashin lita daga N1,075 zuwa N1,215 kan kowace lita.
Gwamna Hope Uzodimma ya ce gwamnonin Kudu maso Gabas sun amince su mara wa Bola Tinubu baya a zaben 2027 saboda ayyukan ci gaba da ya kawo a yankin.
Gwamna Abdullahi Sule ya amince da fatattakar kwamishinoni shida a Nasarawa, yana mai cewa sauyin wani bangare ne na dabarun kara inganta aikin gwamnati.
Sojojin Najeriya sun hallaka babban mai ɗaukar bidiyon Boko Haram, yayin da ƙungiyar ta fitar da sanarwar mutuwarsa a wani sabon faifan bidiyo da ta fitar.
Hisbah ta Kano ta gargadi jama’a kada su biya kuɗi ga masu neman shigar da su cikin shirin auren jama’a na ma’aurata 1,500 da gwamnatin jihar ta ɗauki nauyi.
Za a ji cewa jam’iyyar Labour Party (LP) ta sanar da bayyana Hajja Bintu Konto a matsayin 'yar takarar mataimakin shugaban kasa a zaben shekara ta 2027.
Wani mahafi ya rasa rayuwarsa yain da ya shiga tsohuwar rijiya ceto 'yarsa mai shekaru 15 wadda ita ma ta mutu a Kano kamar yadda Hukumar Kashe Gobara ta tabbatar.
Masu zafi
Samu kari