Latest
Iran ta ce ta kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka a Kuwait da Jordan, yayin da Majalisar Wakilan Amurka ke neman dala biliyan 95 domin yaƙi.
Jam'iyyar APM ta ce Shugaba Bola Tinubu na cikin fargaba kan karuwar tasirin Gwamna Seyi Makinde, tana mai ikirarin cewa ɗan takararta zai kayar da APC a zaben 2027.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Kalu, ya musanta cewa an ware N1bn a kasafin 2026 domin sayo kayan kida ga coci-coci a mazabarsa.
Sabani da rigingimu da rikicin kotu sun rugurguza PDP a shekarun nan. Amma duk da wadannan, akwai wasu ‘yan siyasa da suka ki barin jam’iyyar, mun kawo maku jerinsu.
Rikicin Majalisar Dokokin Ondo ya ƙara tsananta yayin da ’yan majalisa 21 suka ba Kakakin Majalisar, Olamide Oladiji, wa’adin yin murabus ko fuskantar tsige shi.
ICPC ta gano ma'aikatan bogi 908 a hukumomin gwamnatin tarayya, inda rundunar 'yan sanda ta zo kan gaba da mutum 570 da ake zargin suna karɓar albashi.
A labari nan, za a ji cewa Fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da ya sa shugaban Amurka, Donald Trump ya aiko da wasika ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
'Daya daga cikin manyan APC a jihar Kano, Musa Iliyasu ya bayyana cewa ka da a yi mamaki idan ta bayyana Rabiu Musa Kwankwaso na da dan takara ba Obi ba.
Wasu 'yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a Garin Idi da ke Sokoto, sun karɓi N600,000 kafin su sake su, sannan suka kakaba wa al'umma biyan karin Naira miliyan 1.
Masu zafi
Samu kari