Latest
Donald rump ya ce yarjejeniyar nukiliyar Amurka da Saudiyya za ta tabbata ne idan Riyadh ta amince da Isra'ila ta hanyar shiga Yarjejeniyar Abraham.
Yan bindiga sun kashe akalla manoma 23 a Sauna/Ruwan Gora da ke jihar Zamfara, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin firgici tare da ƙara barazanar matsalar abinci
Tsohon Sanata da ya wakilci Ondo ta Kudu, Omololu Samuel Meroyi, ya rasu yana da shekara 76 bayan doguwar gudummawa a siyasa da harkokin gudanarwa.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Tsohon gwamnan Legas, Babatunde Fashola, ya ce ya fi son ba Tinubu shawara a sirrance maimakon sukar gwamnatinsa a bainar jama’a saboda yana da damar tuntuɓarsa.
A labarin nan, za a ji yadda kasar nan ta ke kara kashe miliyoyin Naira a kan zargin Amurka da Donald Trump na cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla.
Rauf Aregbesola ya ce ya yi shekaru takwas yana gwamnan jihar Osun ba tare da mallakar gida ba, yana bayyana abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ce Bola Ahmed Tinubu da yan Najeriya na bukatar a samu cikakken bayani kan hukumar PFIPC.
Rundunar Sojin Najeriya ta ce wani harin jirgi mara matuƙi a Kila Bariya ya kashe sama da ’yan ISWAP 20 tare da lalata babura sama da 30 da ma’ajiyar abinci.
Masu zafi
Samu kari