Latest
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Majalisar Oyo ta amince Gwamna Seyi Makinde ya tafi hutu 10 ga Agusta zuwa 11 ga Satumba, yayin da mataimakinsa Bayo Lawal zai jagoranci harkokin gwamnatin jihar.
Majalisar Wakilai ta Amurka ta bukaci Trump ya dakatar da yakin Iran, amma Majalisar Dattawa ta yi watsi da irin wannan kuduri, rikici na kara kamari.
Sanatan Amurka Ted Cruz ya caccaki jami’an gwamnatin Najeriya, yana ikirarin cewa maimakon daukar matakan tsaro na gaskiya a kare kiristoci, an maida abin yakin baka
Kasashen Afirka 10 da suka halarci gasar Kofin Duniya ta FIFA ta 2026 sun nuna kwarewa ta musamman, inda ‘yan wasa daga sassaban nahiyar suka bar tarihi a gasar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da ƙara rundunonin sojin Najeriya zuwa 12 tare da ɗaukar sabbin sojoji 28,000 domin ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar.
Kotun tarayya ta ƙi sauraron buƙatar Bello Bodejo kan sauya sharudan beli, ta ce ya garzaya wajen alkalin hutun kotu yayin da shari'ar EFCC ke ci gaba.
Khamis Musa Darazo ya bukaci a daina siyasantar da tsaro, ya yabawa Ministan Tsaro Christopher Gwabin Musa tare da neman hadin kan 'yan Najeriya.
Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Masu zafi
Samu kari