Latest
Hon. Muhammad Rabi’u Bakin Zuwo ya zargi Rabiu Kwankwaso da karfa-karfa, kuma nan gaba kaɗan za a saki cikakkun sunayen ‘yan takarkarun jam’iyyar NDC na Jihar Kano.
A labarin nan, za a ji irin barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya ke yi wa kadarorin Iran da ke kasar, tare da martanin da aka yi kan taba dukiyar wata kasar.
Fasinjoji 68 sun tsira bayan wani jirgin Enugu Air ya kauce daga titin sauka a Filin Jirgin Saman birnin Benin, inda babu wanda ya mutu ko ya ji rauni.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Sokoto a jam'iyyar ADC, Hon. Mannir Muhammad Dan'iya ya ce dole a sake taku kan rashin tsaro.
Iran ta ƙi tayin tsagaita wuta da Amurka ta aika ta hannun Firaministan Iraki, tana mai cewa ba a warware batun Hormuz ba yayin da rikicin ke ƙara tsananta.
Iyalan Nasir El-Rufai sun fito fili sun kauce wa wata bogin wasika da ke yawo a yanar gizo wadda aka danganta ga tsohon gwamnan Kaduna zuwa ga shugabannin ADC
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin mazauna jihar Kano sun bayyana takaici game da yadda gwamna Abba Kabir Yuauf ya raba Naira miliyan 100 ga yan dangwale.
Olusegun Obasanjo ya musanta zargin tsohon gwamnan Ogun, Olusegun Osoba kan zaben 2003, tare da zargin Atiku Abubakar da shirya yunkurin tsige shi.
Isra'ila ta kai sabbin hare-hare a Gaza bayan umarnin ficewa, inda aka kashe Falasdinawa biyu yayin da Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi duniya kan matsalar yunwa.
Masu zafi
Samu kari