Latest
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Ofishin Kasafin Kudi ya ce hukumar bogi ta PFIPC ta samo asali tun mulkin marigayi Muhammadu Buhari, tare da jaddada cewa ba a taba sakin ko sisi gare ta ba.
Gwamnatin Sokoto ta nesanta kanta da Mai Shaho bayan wani bidiyo da ya yaɗu. Ta ce ba ta goyon bayan tsafi kuma ta bukaci Hukumar Hisbah ta ɗauki mataki.
'Yan bindiga sun sace shugaban ƙaramar hukumar Bungudu a Zamfara bayan sun kashe jami'an tsaro huɗu. Jami'ai sun ceto wasu daga cikin 'ya'yansa yayin artabun.
INEC ta yi rajistar sabbin masu zaɓe sama da miliyan 6.8 domin zaɓen 2027. Kano ce ta fi yawan masu rajista, yayin da mata da matasa suka mamaye jerin masu rajista.
Bidiyon da ya yaɗu yana ikirarin Donald Trump ya faɗi yayin shiga motar shugaban ƙasa ya kasance na bogi. Bincike ya tabbatar an ƙirƙire shi ne da fasahar AI.
Rundunar 'yan sandan Bauchi ta kama wata mata da ake zargi da jefa kishiyarta mai juna biyu ruwan zafi, lamarin da ya yi sanadin rasuwar jaririn da ta haifa.
Shugaba Bola Tinubu ya karɓi gayyata daga Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman domin halartar taron Future Investment Initiative na duniya da za a yi a Riyadh.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Masu zafi
Samu kari