Latest
Abdulsalami Abubakar ya buƙaci INEC ta yi adalci ga dukkan jam'iyyun siyasa yayin da shugaban hukumar ya bada tabbaci kan yin sahihin zabe a 2027.
Amurka ta kakaba sabon harajin shigo da kayayyaki kan Najeriya da wasu ƙasashe 59, inda Najeriya za ta fuskanci harajin 12.5% saboda kayayyakin aikin tilas.
An gurfanar da ’yar takarar gwamnan Ekiti ta APC, Abimbola Olawumi, kan zargin wallafa saƙonnin barazana a kafafen sada zumunta, yayin da ta musanta zarge-zargen.
Kotun bincike a Landan ta bayyana cewa Yarima Abdullah bin Fahad na Saudiyya ya mutu ne sakamakon haɗa barasa, GHB da magungunan rage damuwa a wani otel.
Shugaba Donald Trump ya gargadi Rasha da China kan bai wa Iran makamai, yayin da Tehran ta ce ba za ta amince da tsagaita wuta ba sai an biya buƙatunta.
Jirgin ruwa mai saukar ungulu dauke da mutum 11 ya yi hatsari a Washington, inda aka ceto dukkan fasinjoji kafin wuta ta kama jirgin, yayin da FAA ta fara bincike.
Atiku Abubakar ya yi watsi da zargin Obasanjo kan cin hanci, yana cewa an tayar da tsohon batu ne domin siyasar zaɓen shugaban ƙasa a zaben 2027.
Northern Christian Progressive group ta yi kira ga APC da Bola Tinubu da su naɗa ɗan siyasa Kirista daga Arewacin Nijeriya a matsayin Darakta Janar (DG) na kamfe.
Kasar China ta yi Allah wadai da sababbin harajin Amurka kan kayayyaki, tana gargadin cewa matsalaa kasuwanci ba zai amfani kowace ƙasa ba a duniya.
Masu zafi
Samu kari