Latest
Tsohon dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya), ya karyata labarin da ake yadawa kan abin da ya kashe tsohon shugaban kasar.
Prophet Elijah Bamidele ya yi hasashe kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Malamin addinin ya bayyana cewa an nuna masa wanda zai hau kan mulki.
Za a ji labari an rantsar da tsohuwar jarumar fina-finan batsa Amaranta Hank, a matsayi Sanata a kasar Colombia bayan nasarar da ta samu a zaɓen da aka yi a 2026
Tsohon jami'in DSS Dennis Amachree ya ce nadin Isa Pantami ya bayyana gibin tantance tsaro, yana zargin siyasa ta rinjayi shawarwarin hukumomin tsaro.
Sababbin bayanai sun tona asirin shirin juyin mulki. Har da shirin farmakar Fadar Shugaban Kasa, filayen jirgi da sansanin sojoji da yadda za a raba mukamai.
Mataimakan takarar shugaban kasa na Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi sun jawo sabon zazzafar muhawara, yayin ake hasashen tasiri a zaben kasa na 2027.
Farfesa Ango Abdullahi da Prof. Usman Bugaje sun ce Arewa ta rasa ƙimominta da shugabanci nagari, suna kira a koma tafarkin Janar Hassan Katsina.
Bola Tinubu ya taya Ministan Ayyuka David Umahi murnar cika shekara 63, yana yabawa da ƙwazonsa tare da ƙarfafa shi ya ci gaba da ayyukan hanyoyi a Najeriya.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Masu zafi
Samu kari