Latest
Tsohon Sufeto Janar na 'Yan Sanda, Mike Okiro, ya ce rushe rundunar ATS da ya kafa ya taimaka wajen bai wa Boko Haram damar bunƙasa, yana mai kira a koyi darasi.
Babachir Lawal ya yi ikirarin cewa Muhammadu Buhari bai goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaben fitar da gwani na APC a 2023 ba saboda addini da dabi'u.
Karamin Ministan tsaro na Najeriya, Mohammed Bello Matawalle ya umarci sojoji su ƙara kai hare-hare kan ‘yan ta’adda bayan sabbin hare-hare a Zamfara.
Dan majalisar Amurka, John James ya bukaci a saki Nnamdi Kanu ko a sake masa shari'a, yana gargadin yiwuwar rage tallafin Amurka ga kasar Najeriya.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa tikitin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na iya samun damar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Wani kamfanin fafutukar siyasa da ke da alaƙa da Atiku Abubakar mai suna Von Batten-Montague-York ya sake neman a fitar da bayanan shari’ar Tinubu da ke Amurka.
Rahotanni sun ce Trump ya dakatar da shirin kai sabbin hare-hare kan Iran, yayin da Amurka ke ba diflomasiyya dama amma ta ci gaba da shirye-shiryen soja.
Oluremi Tinubu ta yabawa Sarkin Musulmi kan goyon bayan gwamnatin Tinubu, yayin da Sarkin ya yi addu'ar zaman lafiya tare da yabawa shirin Renewed Hope Initiative.
Masana sun gargadi cewa yiwuwar dakatar da tallafin Amurka ga Najeriya saboda rashin tsaro na iya shafar lafiya, tsaro da ayyukan jin kai idan kudirin ya zama doka.
Masu zafi
Samu kari