Latest
Sanata Rufai Hanga ya gana da Bola Tinubu tare da Sanata Barau da Kabiru Gaya, abin da ya ƙara ƙarfafa jita-jitar cewa zai sauya sheƙa daga NDC zuwa APC kafin 2027.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta inganta tsaro, ilimi, ababen more rayuwa da tattalin arzikin Najeriya yayin da ake tunkarar 2027.
Kasar Iran da Amurka sun dakatar da hare-hare domin ba tattaunawa dama, yayin da Netanyahu ya bukaci Trump ya kawo karshen shirin nukiliyar Iran.
Gwamnatin Bauchi ta ce rahoton da ke ikirarin Gwamna Bala Mohammed ya amince da sadakin N1,500 ga zawarawa ƙarya ce, tana kira ga jama'a su guji yaɗa jita-jita.
Hukumar Kula da Yanayi da Najeriya (NiMet), ta yi hasashen rana, gajimare da tsawa tare da ruwan sama a wasu sassan Najeriya daga Lahadi zuwa Talata.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da shugabannin jam'iyyar Accord sun nuna goyon bayansu ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Farfesa Sulaiman Muhammad ya kare Isa Ali Pantami, yana cewa tarihin aikinsa da gudummawarsa ga tsaro sun cancanci a yi musu adalci tare da cikakken nazari.
Isra'ilawa 'yan share wuri zauna sun ƙona masallatai biyu da wasu motoci da gonaki a Yammacin Kogin Jordan da aka rahoto Falasdinawa suka mamaye.
'Yan bindiga sun sace Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza, daga gidansa da ke ƙaramar hukumar Bunza a gidansa da daddare.
Masu zafi
Samu kari