Latest
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
Elon Musk ya ce ci gaban AI da mutum-mutumin zamani zai sa kuɗi su daina zama masu muhimmanci nan da shekaru 10, tare da yin karin haske kan siyasa da fasaha.
Akalla jami'an CJTF hudu da farar hula daya sun rasa rayukansu bayan sun fafata da 'yan bindiga da suka kai hari domin satar dabbobi a kauyen Guga da ke Katsina.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ba Bola Ahmed Tinubu shawara game da takarar a babban zaben 2027.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da Mai shari'a Faruku Hassan Bunza a Kebbi bayan dawowarsa daga Sokoto. Iyalansa sun bayyana yadda lamarin ya faru.
'Yan daba sun kai hari cibiyar rabon PVC ta INEC a Osun, sun kwashe fakitoci uku na katunan zaɓe. Rundunar 'yan sanda ta fara bincike domin kamo maharan.
A labarin nan, za a ji cewa fitinannun yan ta'adda sun gamu da fushin dakarun sojin Najeriya a lokacin da su ke taron yadda za a kai hari sassan Zamfara.
Donald Trump ya musanta rahotannin da ke cewa hare-haren Amurka kan Iran sun rage mata makamai, yana mai cewa ƙasarsa na da isassun makamai fiye da buƙata.
Masu zafi
Samu kari