Latest
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta yi zargin cewa likitan tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya saba dokar aiki.
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta gano cewa an yi amfani da wata wasiƙar fadar shugaban ƙasa ta bogi wajen samun amincewar gwamnati ga wata “hukumar bogi” ta PFIPC.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta fara fitar da bayanai da suka ci karo da kalaman da dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi.
Kwamitin Majalisar Wakilai ya umarci babban sufeton 'yan sanda, IGP Olatunji Disu ya gabatar da Adeyemi Adeniyi kan binciken hukumar PFIPC da ake zargi da zamba.
‘Yan bindiga dauke da manyan makamai kuma sanye da kayan sojoji sun kashe mutane huɗu tare da jikkata wasu a harin da suka kai Unguwan Lalle a jihar Sokoto.
A labarin nan, za a ji cewa ata kungiyar Yarbawa ta bayyana cewa Olusegun Obasanjo ya na yi wa Bola Tinubu aiki ta hanyar hade Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa.
Iran ta zargi wasu ƙasashen Gabas ta Tsakiya da taimaka wa Amurka kai hare-hare a kanta, tana mai cewa sun ba dakarun Amurka damar amfani da yankunansu.
Peter Obi ya musanta zargin nuna wariya ga 'yan Arewa, yana mai cewa ya ɗauki nauyin Musulmai zuwa Hajji tare da tallafa wa makarantun Almajirai.
Iran ta yi barazanar mayar da martani bayan Ukraine ta kai hari kan wani jirgin kasuwancinta a Tekun Caspian, lamarin da ya kashe mutum ɗaya tare da jikkata wasu.
Masu zafi
Samu kari