Latest
Sanata Adams Oshiomhole ya ce jami'an tsaro su riƙa harbin masu ɗauke da makamai nan take, yana mai cewa rashin tsaro ne babban ƙalubalen gwamnatin Tinubu.
Akalla mutum 30, ciki har da yara takwas, sun mutu bayan 'yan ta'adda sun kai hari ƙauyen Naridon a Kaduna, inda suka ƙona gidaje da shaguna tare da jikkata wasu.
Wasu ‘yan daba ɗauke da makamai sun kutsa ɗakin kwanan dalibai mata na Jami’ar ATBU Bauchi, inda suka sace wayoyi da sauran kayayyaki masu daraja
Farashin man fetur ya faɗi sosai bayan dakatar da hare-haren Amurka da Iran, amma masana sun yi gargadin cewa rikicin Gabas ta Tsakiya bai ƙare ba.
Donald Trump ya ce ya fi iyayen ma'aikatan motoci taimaka musu a Michigan, yayin da ya kare manufofinsa kan harajin motoci tare da sukar ƙungiyar UAW
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya sanar da cewa yana sane da martani jama'a kan cewa sojoji na karban albashin N100,000.
'Yan sandan Kano sun kama mutum huɗu kan zargin kisa da yunƙurin a kashe mutum, ciki har da wata mata da ake zargin ta yanke azzakarin saurayinta da wuƙa.
Sojojin saman Najeriya (NAF) sun kammala binciken karɓar rukunin farko na jiragen yaƙi samfurin M-346 daga ƙasar Italiya domin ƙarfafa tsaro a Najeriya.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara a daukar ma'aikatan 2024/2025, tare da bayyana matakan da za su bi.
Masu zafi
Samu kari