Latest
Atiku Abubakar ya soki Tinubu kan farashin man fetur da ya kai N1,470, yana mai bukatar a bayyana yadda aka tafiyar da kudaden cire tallafi da na FAAC.
Hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa na mayakan Houthi sun jikkata fararen hula 13 a Saudiyya, tare da lalata gidaje da motoci.
Peter Obi da Seyi Makinde sun kara kusantar juna yayin da ake rade-radin kafa kawancen 'yan adawa, amma bambance-bambancen jam'iyyu na iya zama kalubale.
Dan takarar gwamnan Bauchi. Shehu Buba Umar, ya mika kansa ga hukumomin tsaro domin bincike kan zargin da ake masa na hannu a ayyukan ta'addanci da daukar nauyinsu.
IRGC ta Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-1 a yammacin mashigar Hormuz, yayin da ake ci gaba da takaddama kan tsaron muhimmiyar hanyar safarar man fetur.
’Yan ta’addan dauke da makamai da ake zargin na Boko Haram ne sun kai hari Bitirhuya a Adamawa, inda suka kashe mutane huɗu tare da ƙona gidaje da dama
Gwamnatin jihar Kwara za ta kaddamar da babbar masana’antar kera tufafi a Yammacin Afirka, wadda za ta samar da ayyukan yi ga sama da mutum 4,000.
Oba na Legas, Rilwan Akiolu, ya bayyana goyon bayansa ga wa’adin mulkin Tinubu na biyu, yana cewa babu gurbin shugaban ƙasa a Aso Rock na shekaru huɗu ko biyar.
Gwamnatin Anambra ta bayyana cewa tana tsaka da biyan tarin basussukan da gwamnatocin baya suka ciyo, ciki har da na tsofoffin gwamnoni Peter Obi da Willie Obiano.
Masu zafi
Samu kari