Latest
Wasu tsofaffin abokan siyasar tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-Rufai sun koma APC tare da bayyana goyon bayansu ga Gwamna Uba Sani gabanin zaɓen 2027.
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi, tare da haɗin gwiwar sojoji, ta ce sun kashe ’yan bindiga da dama a dajin Gumki da ke Kangiwa, ƙaramar hukumar Arewa ta jihar.
Sarkin Musulmi, mai alfarma Muhammad Sa’ad Abubakar ya bukaci ’yan Najeriya su tantance alkawuran ’yan siyasa da kyau kafin kada ƙuri’a a zaɓen 2027.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Adamawa kuma ɗan majalisar da ke wakiltar mazaɓar Yola ta Kudu, Alhaji Kabiru Mijinyawa, ya fice daga jam’iyyar APC.
Aliko Dangote ya ce ba ya son a ƙara kiran sa attajirin da ya fi kowa arziki a Afirka, yana son a san shi a matsayin wanda ke samar da arziki ga wasu.
Matatar Dangote ta bullo da hanyar da duk wanda ya sayi hannun jarinta guda 10 zai iya samun karin guda daya kyauta idan ya cika sharadin da ta gindaya.
Aƙalla fasinjoji tara ne aka kashe bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa wata motar haya wuta a mahadar tituna ta Dungus Junction da ke ƙauyen Kuru a jihar Filato.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron karar da Nafiu-Bala Gombe ya shigar kan shugabancin David Mark a jam'iyyar ADC zuwa 28 ga Satumban 2026.
Bankuna a Najeriya sun rufe rassansu da cibiyoyin hada-hadar kudi 476 daga 2022 zuwa 2025, inda Lagos ta fi fuskantar raguwar wuraren da aka rufe.
Masu zafi
Samu kari