Latest
Halima Dangote ta bayyana cewa Aliko Dangote ya shirya bayar da kashi ɗaya bisa uku na dukiyarsa ga ayyukan alheri a matsayin wani ɓangare na shirin rabon gado.
Hukumar Roskomnadzor ta cire YouTube daga tsarin DNS na Rasha, lamarin da ya hana masu amfani shiga ba tare da VPN ba, yayin da take ƙara matsin lamba kan Telegram.
A labarin nan za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya gano dalilan da su ka jawo ana samun asarar rayuka a kasar nan a mulkin Tinubu.
Iyalan shugaban karamar hukumar Bungudu sun bayyana yadda 'yan bindiga suka mamaye gidansa, suka kashe mutane hudu sannan suka yi garkuwa da shi.
Gwamna Nasir Idris ya tabbatar da ci gaba da shirin auren gata a Kebbi bayan ɗaura auren ma'aurata 300, tare da biyan sadakin N200,000 ga kowace amarya.
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu zai gana da Shugaban Amurka Donald Trump a Fadar White House domin tattauna yakin Iran da sauran batutuwan Gabas ta Tsakiya.
Kotun daukaka kara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar ADC da wasu jam'iyyu hudu, tana mai cewa karar ba ta da inganci.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rufa'i Hanga ya na fadada ayyukansa wajen tattauna wa da magoya baya game da sauya sheka daga NDC a rabu da Kwankwaso.
Fadar Shugaban Ƙasa da Sanata Adams Oshiomhole sun mayar da martani ga Peter Obi, suna caccakar kalamansa kan Bola Tinubu da kuma tafiyarsa ta siyasa.
Masu zafi
Samu kari